Janus The Movie
Surprise Me!
Loading...

Dadin Kowa EP 116

Ajoutée le 13 avr. 2017 AREWA24 117 450 vues Download

Alawiyya na cikin kangin da take neman hadin kan Aminu don fuskantar matsalar da ta tunkaro su. Shin nadamar da Aminu AK yayi zata yi amfani ga gidan Kabiru Makaho? Shin su way eke daukar dawainiyar yan ta’addan da suka addabi Dadin Kowa? A wajen Dantani kuwa, amarci da kara zaki.